Muna ƙoƙari nan da shekara biyu mu yanke hulɗar kuɗi da Faransa - Mohamed Bazoum |
|
Shugaban Nijar Mohamed Bazoum ya faɗa wa BBC Hausa cewa suna gwagwarmayar ganin ƙasashen Afirka ta Yamma sun samar da kuɗin bai-ɗaya ta yadda ƙasashe rainon Faransa za su daina amfani da cfa nan da shekara ɗaya ko biyu.
|