Wasu manyan 'yan fashin dajin Zamfara sun bayyana wa BBC dalilin da suke kashe mutane - BBC Hausa |
![]() |
A wannan bidiyon, sashen BBC na AFrica Eye ya yi bincike kan manyan 'yan fashin dajin Zamfara da yadda wasu manya daga cikinsu suka sace dalibai 'yan mata 'yan makarantar Jangebe.
|